Okowa Ya Sa Hannu A Kudirin Kasafin Kudin Jihar Delta Mai Yawan Naira Biliyan 571.64
Gwamnan Jihar Delta, Dr. Ifeanyi Okowa, jiya Juma’a a Asaba, ya sanya hannu a kudirin kasafin kudin jihar na shekarar 2023 mai yawan naira biliyan 571, abin da ya mayar da kudirin doka.
Kasafin kudin wanda shine na karshe a matsayinsa!-->!-->!-->…