EFCC Ta Kwace Gidaje 40 Na Wani Sanata Don Gudanar Da Bincike
Hukumar EFCC ta samu sahhalewar kotu don ƙwace gidaje da gine-gine 40 na tsohon mataimakin shugaban Majalissar Dattawa, Sanata Ike Ekweremedu na tsawon wani lokaci domin ta gudanar da bincike.
Mai shari'a Inyang Ekwo na Babbar Kotun!-->!-->!-->…