For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Tag

INEC

INEC Ta Fara Diban Ma’aikatan Zaben 2023

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, a yau Laraba, ta sanar da fara diban ma’aikatan zabe domin tunkarar babban zaben shekarar 2023. Dalilin hakan, INEC din ta ce, ta bude shafin yanar gizo na diban ma’aikatan, inda tai kira ga