ASUU Na Tattaunawa Kan Hukunci Na Karshe Game Da Shiga Yajin Aiki
Shugabannin Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU na fara zaman kwanaki biyu a yau, a Jami'ar Lagos da ke Akoka domin yanke hukunci na karshe game da batun shiga yajin aiki da ya ki ci ya ki cinyewa.
Kungiyar ASUU za ta yanke hukuncin karshe!-->!-->!-->…