For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Tag

Jigawa

Dalaget Na APC Daga Jigawa Ya Mutu A Abuja

Ɗaya daga cikin dalagets da suke wakiltar Jihar Jigawa a wajen babban taron zaɓen fidda gwani na Shugaban Ƙasa na jam'iyyar APC wanda ake gudanarwa a Abuja ya mutu. Dalaget ɗin mai suna Alhaji Isa Baba Buji, ya mutu ne a jiya Talata.