Fitowar Dr. Nuruddeen a Matsayin Ɗan Takarar Sanata, Alheri Ne Ga Jihar Jigawa, Arewa Da Najeriya
Daga: Kabiru Zubairu
Tsarukan fedaraliyya da demokaraɗiyyar da muke ciki a ƙasar Najeriya, tsaruka ne da suke da buƙatar kyakkyawan duba da nazari wanda masana ko kuma gogaggun ƴan siyasa zasu yi domin samun cikakkiyar nasara. Saboda!-->!-->!-->…