For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Tag

Jigawa

Mai Taimakawa Gwamnan Jigawa Ya Koma NNPP

Tsohon Mai Taimakawa Gwamnan Jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar a kan Harkokin Kafafen Yaɗa Labarai, Bello Zaki, ya fice daga jam'iyyar APC ya koma jam'iyyar NNPP. Tsohon Mai Magana da yawun Badarun, ya sanar da komawarsa jam'iyyar

Gwamnan Da Jigawa Take Bukata A 2023 (1)

Jihar Jigawa mai shekaru 30 da watanni, wadda ta yi 'sa'ar' samo asali daga sananniyar jihar Kano ta kuma yi 'sa'ar' samun gwamnonin farar hula a mafi yawancin lokutan ta, sannan kuma ta kasance mai albarkatun kasar noma da yanayi mai kyau