Buhari Zai Kai Ziyarar Aiki Kaduna
Ana sa ran Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da aiyuka a yayin ziyarar wuni biyun da zai kai jihar Kaduna, wadda za ta fara Alhamis din nan ta kuma kare a gobe Juma'a.
Jaridar The Guardian ta rawaito cewa, Shugaban Kasar wanda!-->!-->!-->…