For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Tag

Kannywood

Jarumar Kannywood Fati Slow Ta Rasu

A safiyar Talata tsohuwar tauraruwa e Kannywood, Mansura Isa ta sanar da rasuwar ta shfaubtavna Facebook. Mansura, wadda ta yi addu’ar samun rahama da Fati Slow ta ce marigayiyar ta rasu ne da daddare a kasar Habasha, kuma a can za a yi

Ali Jita Zai Takarar Gwamnan Kano A 2023

Yayin da jama'a ke ci gaba da hasashen yadda babban zaben kasar na 2023 zai kasance, an gano wata fostar yakin neman zabe ta shahararren mawakin nan na masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood, Ali Isa Jita. Fostar wadda abokiyar