RIKCIN APC A KANO: Da Gaske Ganduje Da Magoya Bayansa Suna Shirin Ficewa Daga Jam’iyyar?
Daga: BBC Hausa
Gwamnatin Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya ta musanta jita-jitar da ke yawo cewar gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje da tawagarsa na shirin sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PRP.
Jita-jitar ta biyo bayan!-->!-->!-->!-->!-->…