Kungiyar CAN Ta Yi Barazanar Daukar Mataki Idan A Kai ‘Yan Takara Musulmi A Najeriya
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, ta yi gargadin cewa ba za su goyi bayan dan takara Musulmi mataimaki Musulmi ba a zaben shekarar 2023.
Kungiyar ta ce yin hakan zai iya jawowa rushewar Najeriya.
Babban Daraktan Gungun Magoya!-->!-->!-->!-->!-->…