Ina Sane Da Irin Wahalar Da ‘Yan Najeriya Ke Ciki – Buhari
Shugaban Kasa Muhammad Buhari a ranar Larabar nan ya bayyana cewa yana sane da irin wahalar rayuwar da ‘yan Najeriya ke ciki wajen ciyar da kansu da kuma iyalansu a zamanin gwamnatinsa.
Shugaban kasar ya bayyana hakan ne a hirarsa da!-->!-->!-->…