Wasu ‘Yan APC A Jigawa Na Kalubalantar Badaru Kan Zaben Shugabannin Jam’iyya
Wasu daga cikin wadanda aka kafa jam’iyyar All Progressives Congress, APC, a jihar Jigawa da su karkashin Kungiyar Masu Ruwa da Tsaki ta jam’iyyar APC, sun mika korafinsu ga Shugaban Kwamitin Riko na Jam’iyyar, Mai Mala Buni, inda sukai!-->…