Kotun Daukaka Kara Ta Kori Karar Da Malam Aminu Ringim Ya Shigar
Kutun Daukaka Kara da ke Kano, ta kori karar da Malam Aminu Ibrahim Ringim ya shigar yana kalubalantar zaben shugabannin jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa.
Tun bayan faduwa zaben gwamnan da Aminu Ibrahim Ringim yai a shekarar 2019 ake!-->!-->!-->…