Gwamnonin APC Na Arewa Sun Yi Watsi Da Zaɓar Ahmad Lawan, Sun Matsa Kan Kai Takara Kudu
Gwamnonin APC na yankin Arewa sun ƙara jaddada matsayarsu ta jam'iyyar APC ta miƙa takarar Shugaban Ƙasa zuwa yankin Kudu jam'iyyar.
Gwamnonin sun baiyana hakan ne bayan ganawarsu da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a yau Litinin.
!-->!-->!-->!-->!-->…