Kungiyar Kwadago Ta Sanya Sharadi Kafin A Cire Tallafin Mai
Manyan kungiyoyin kwadago a Najeriya sun zauna a jiya Talata inda suka fitar da sharuddan da Gwamnatin Tarayya za ta cika kafin a kyaleta ta cire tallafin man fetur.
Shugabannin Kungiyar ‘Yan Kasuwa, Kungiyar Kwadago, Kungiyar!-->!-->!-->…