Hatsarin Kwale-Kwale A Jigawa Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 2 Yayin Da Mutum 6 Suka Bace
Mutane biyu da suka hada da Bara’atu Garba da Mahmud Surajo sun rasa ransu a ranar Lahadin da ta gabata lokacin da kwale-kwale mai dauke da fasinjoji 13 ya juye a Karamar Hukumar Ringim da ke Jihar Jigawa.
A lokacin hatsarin dai,!-->!-->!-->…