Jigawa Na Bukatar Nagartaccen Gwamna Kamar Farouk Adamu Aliyu
Matasa masu kishin cigaban jihar Jigawa sun kirkiri wata tafiya domin tabbatar da samuwar cigaban jihar a fannonin ilimi, lafiya, tattalin arziki da sauran ababen more rayuwa.
Bayan nazari da duba irin kwarewa da iyawar da masu ikirarin!-->!-->!-->…