JIGAWA 2023: Santuraki Ba Yaro Ba Ne, Ingantaccen Matashi Ne Kamar Dai Gwamna Rimi Lokacin Da Yai…
Ina mamakin masu cewa wai Santuraki yaro ne, duk da dai ni a wajena kasancewa yaro ba matsala ba ne, domin kuwa kowa ka ga ya girma a baya da yaron ne, kuma wadanda ake kallon yaran da damansu sun kawowa al’umma ci gaba a fannoni da dama!-->…