Bincike: Yawan Iyali Da Kulawa Da Alakar Dangi Na Magance Cutar Mantuwa
Wani sakamakon bincike da kasar Australia ta fitar a kwanakin baya ya nuna cewa, zama a cikin babban iyali da kula da dangantakar dangi na iya rage karuwar matsalar cutar mantuwa.
A cikin wani bincike na kasa da kasa da aka gudanar,!-->!-->!-->…