Buhari Ya Rantsar Da Sambo A Matsayin Karamin Minista
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a yau Juma’a ya rantsar da Alhaji Muazu Sambo a matsayin Karamin Ministan Aiyuka da Gidaje.
Sambo ya karbi rantsuwar ne a gaban shugaban kasa a farfajiyar Majalissar Zartarwa da ke fadar shugaban kasa a!-->!-->!-->…