Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Wanke Sule Lamido da Ƴaƴansa
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta sallami tare da wanke tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido da sauransu kan zargin cin hanci.
Kotun mai alƙalai uku ƙarƙashin jagorancin Alƙali Adamu Waziri a yau Talata ta bayyana cewa, Babbar Kotun!-->!-->!-->…