For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Tag

Najeriya

JAMB Ta Kara Yawan Maddodi (Subjects)

Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami'a, JAMB ta karo maddodi (subjects) 2 cikin maddodin da take da su a baya a matsayin maddodin UTME a bana. Sabbin maddodin sune: Computer Studies da kuma Physical and Health Education.