YANZU-YANZU: Gwamnatin Tarayya Zata Cire Tallafin Mai Bayan Watanni 18 Masu Zuwa
Gwamnatin Tarayya, a yau Talata ta bukaci karin wa'adin watannin 18 kafin tabbatar da cire tallafin mai gaba daya.
Gwamnatin ta kuma bayyana cewa za ta mika kudirin neman gyaran dokar man fetur ta PIA domin tabbatar da hakan.
Karamin!-->!-->!-->!-->!-->…