Majalissar Wakilai Ta Amince Da Kasafin Kudi Na 2022 Ta Kuma Mayar Da Shi Naira Triliyan 17
Majalissar Wakilai ta amince da kudirin dokar kasafin kudi na shekarar 2022.
Majalissar ta kara yawan kudadaden cikin kudirin dokar da gwamnatin tarayya ta mika mata na Naira Tiriliyan 16.39, inda majalissar ta mayar da shi sama da!-->!-->!-->…