Hauhawar Farashi A Najeriya Ta Kai Kaso 21.09% A Lokacin Da Farashin Abincin Yai Sama
Hauhawar Farashi a Najeriya ta yi sama kaso 20.77% a watan Satumba, 2022 zuwa kaso 21.09% a watan Oktoba 2022 ana kuma tsaka da samun hauhawar farashin kayan abinci, in ji Hukumar Kididdiga ta Kasa, NBS.
Hukumar ta kuma ce, hauhawar!-->!-->!-->…