Noman Citta Zai Bunkasa Arzikin Matasan Jigawa – Ado Maje
Shugaban Kungiyar Manoma Citta ta Kasa reshen jihar Jigawa, Comrade Ado Maje Saleh (Retd), ya bayyana cewa, noman citta zai zama sanadiyyar arzutar matasa kusan dubu daya a jihar Jigawa a shekarar nan.
Ado Majeh ya bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…