An Yi Kira Ga ‘Yan NPower Da Su Yi Watsi Da Sakonnin Da Suke Samu Kwanan Nan
Wani shafin Twitter da ya saba fitar da bayanai kan halin da ake ciki a shirin NPower ya yi kira ga 'yan Batch A da B da su yi watsi da sakonnin da suke samu a kwanakin nan ana umartar su da su yi wani abu.
Shafin mai suna NPVN INFO!-->!-->!-->…