Jam’iyyar NRM Ta Hade Da Jam’iyyar PDP A Jihar Bayelsa
Shugabancin Jam’iyyar National Rescue Movement, NRM, reshen Jihar Bayelsa ya baiyana cewa, a yanzu haka babu jam’iyyar a jihar.
Sun baiyana cewa jam’iyyar ta narke zuwa jam’iyya mai mulkin jihar, Peoples Democratic Party, PDP.
!-->!-->!-->!-->!-->…