Buhari Ya Nada Sani Zorro A Matsayin Mataimaki Na Musamman Ga Aisha Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a yau Asabar ya amince da nadin tsohon dan Majalissar Tarayyar, Muhammad Sani Zorro a matsayin Babban Mataimaki na Musamman a Ofishin Matar Shugaban Kasa kan Al'amuran Al'umma da Tsare-tsare.
Wannan ya zo!-->!-->!-->…