Majinyata Zasu Na Biyan Kuɗin Wuta A Asibitin Jami’ar Ibadan
Hukumar gudanarwar Asibitin Jami'ar Ibadan da ke Jihar Oyo ta sanya ya zama doka cewar, kowanne majinyaci a asibitin sai ya biya kuɗin lantarki naira dubu ɗaya a kullum.
Shugaban sashin mulki na asibitin, Wole Oyeyemi, ya sanar da haka!-->!-->!-->…