Buhari Ya Mika Wa Majalisa Kasafin Tiriliyan 2.557 Don Biyan Tallafin Man Fetur
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika wa Majalisun Dokokin Kasar bukatar kara Naira Tiriliyan 2.557 a Kasafin Kudin Kasar na bana 2022 domin biyan tallafin man fetur.
Aminiya ta ruwaito cewa, Fadar Gwamnatin Najeriya ta mika wa!-->!-->!-->…