Tsohon Shugaban Hukumar Yaki Da Rashawa Ta Kano, Rimin-Gado Ya Koma PDP
Dakataccen Shugaban Hukumar Karbar Korafe-Korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kano, Barrister Muhyi Magaji Rimin-Gado ya koma jam'iyyar PDP ana daf da fara shiga yakin neman zaben 2023.
Rimin-Gado ya fadawa jaridar yanar gizo ta!-->!-->!-->…