Gwamnatin Tarayya Ta Bayar Da Hutun Kirsimeti Da Na Sabuwar Shekara
Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranar Litinin 26 da Talata 27 ga watan Disamba, 2022 a matsayin ranakun hutun bukukuwan Kirsimeti na bana.
Haka kuma, ranar Litinin, 2 ga watan Janairu na 2023, ita ma an bayyana ta a matsayin ranar hutun!-->!-->!-->…