DA DUMI-DUMI: INEC Ta Ce A Binciki Tare Da Gurfanar Da Kwamishinan Zabe Na Adamawa
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta bukaci Sufetan ‘Yansanda, Alkali Baba da ya binciki dakataccen Kwamishinan INEC na Jihar Adamawa, Barr Hudu Yunusa Ari, bisa rashin bin ka’ida wajen sanar da Aishatu Dahiru Ahmed wadda aka fi!-->…