Rikicin APC Ya Ƙara Ƙamari, Mataimakin Shugaban Jam’iyya Ma Ya Ajjiye Aiki, Ya Zargi Tinubu
Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na yankin Arewa maso Yamma, Malam Salihu Lukman, ya sanar da ajjiye muƙaminsa a shugabancin jam’iyyar.
Lukman ya miƙa takardar ajjiye aikin ne a jiya Laraba ga Shugaban Riƙo na Jam’iyyar, Sanata!-->!-->!-->…