Wasu Manyan Ƴan Siyasa A Jigawa Sun Koma NNPP Bayan Faɗuwa Zaɓen Fitar Da Gwani
Wasu manyan ƴan siyasa da suka fusata a Jihar Jigawa, sun yi wani abu mai kama da gangamin juyawa Gwamna Muhammad Badaru Abubakar baya har da ɗaukar matakin sauya sheƙa zuwa jam'iyyar New Nigeria People's Party, NNPP.
Waɗanda suke kan!-->!-->!-->…