Shugaban Masu Rinjaye Na Majalissar Dattawa Ya Fice Daga APC Ya Koma PDP
Shugaban Masu Rinjaye na Majalissar Dattawa, Yahaya Abdullahi, ya fi ce daga jam'iyyar All progressives Congress, APC, inda ya sanar da komawa jam'iyyar Peoples Democratic Party a Jihar Kebbi.