Za A Daure Duk Wanda Aka Kama Yana Sayan Kuri’u A Lokacin Zabe – INEC
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta ce, Dokar Zabe ta Shekarar 2022 ta bayar da damar cin tarar kudi naira dubu dari biyar (₦500,000) ko daurin shekara daya a gidan yari ko kuma gaba daya, ga duk wanda aka kama da laifin sayan!-->…