APCn KANO: Ganduje Ya Yi Kakkausar Magana Ga Tsagin Shekarau
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya mayar da zazzafan martani ga tsagin su Malam Ibrahim Shekarau, biyo bayan hukuncin da Kotun Daukaka Kara ta yanke a kan rushe hukuncin da wata kotu a Abuja ta yi na rushe shugabancin APC a!-->…