Sama Da Mutane 300,000 Ne Zasu Shiga Jam’iyyar NNPP A Jihar Jigawa
Jam'iyyar New Nigeria People's Party, NNPP ta ce, jam'iyyar na kara samun haske na samun cin zabe a babban zaben shekarar 2023.
Shugaban Jam'iyyar na Jihar Jigawa, Gambo Ibrahim Alawo ne ya baiyana hakan ga manema labarai jiya, bayan!-->!-->!-->…