For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Tag

Shugaban Kasa

Amaechi Zai Iya Zama Zabin Buhari A 2023

Ministan Sufuri wanda tsohon Gwamnan Jihar Rivers ne na jiran lokacin da ya dace domin bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Shugaban Kasa a jam'iyyar APC. Wakilin PUNCH ya gano cewa, wadansu 'yan Arewa na kusa da Shugaban Kasa sun yarda