Dalilina Na Ficewa Daga Jam’iyyar APC – Sheikh Ibrahim Khalil
BBC Hausa ta rawaito cewa, fittacen malamin addinin Musulunci kuma shugaban majalisar malamai a Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC.
Malam Ibrahim Khalil ya sanar da ficewar tasa ce daga APC a daidai!-->!-->!-->…