Kalaman Tunzura Jama’a Da Yahaya Bello Ya Yi Aikin Ta’addanci Ne, In Ji PDP
Jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP ta ce, idonta ya kai kan wani bidiyon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello me tayar da hankali wanda a cikinsa yake tunzura magoya bayansa, inda ya yi barazanar konewa da kuma jawo gagarumin tashin!-->…