Zalunci Ne Arewa Ta Ci Gaba Da Mulki A 2023 —Tanko Yakasai
Fitaccen dan siyasa kuma Dattijon Arewa, Alhaji Tanko Yakasai, ya ce rashin adalci a ce wani mutum daga yankin Arewacin Najeriya ya fito neman kujerar shugaban kasa a zaben 2023.
Tanko Yakasai ya ce zalunci ne yankin Arewa ya nemi!-->!-->!-->…