ZABEN 2023: Chanja Salon Yakin Neman Zabe Zai Taimaka Wajen Samun Ingantattun Shugabanni
Daga: A A Ilallah
Shin? lokaci baiyi yi ba, na yin nazarin dalilan da ya sanya Shugabanni da a ke zaba na siyasa suke kasa fidda Kasar nan daga kaka-na-kayin da ta ke ciki.
Shin mun yi lissafi, me yasa kananan yan kasuwar garin ku,!-->!-->!-->!-->!-->…