Kuskurewa A Wajen Tura Kudi Ga Asusun Banki (Wrong Bank Transfer)
1. Idan ka yi 'wrong bank transfer', ma'ana, ka yi kuskuren turawa wata 'account number' kuɗi, wacce ba ita ka yi niyyar turawa ba.
Misali,
Ka tura kuɗi ma 1234567890
Maimakon 1234567899 (ma'ana, an yi kuskure a lambar ƙarshe, an!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…