‘Yan Boko Haram Sun Kona Rumbunan Hatsi Da Gidaje A Borno
Mayakan Boko Haram sun kai hari kan kauyen Jibwiwi a karamar hukumar Hawul da ke Jihar Borno, inda suka kona gidaje da dama tare da kona rumbunan hatsi.
Rahoton da BBC Hausa ta samu sun cewa, an kona a kalla gidaje takwas da rumbunan!-->!-->!-->…