Waɗansu Mutane Sun Yi Wa Matar Aure Yankan Rago Bayan Sun Yi Mata Fyaɗe A Jigawa
Daga: Bala Ibrahim
Waɗansu mutane da ba a san su ba sun yi wa wata matar aure mai suna Ummi Garba ƴar shekara 26 fyaɗe sannan sukai mata yankan rago a Hadejia da ke Jihar Jigawa.
Wani mazaunin unguwar da abun ya faru, ya faɗawa!-->!-->!-->!-->!-->…