Zan Amince Da Gyaran Dokar Zabe Idan Majalissa Ta Bayar Da Zabi Wajen Zaben Fidda Gwani –…
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a shirye yake ya sanya hannu a gyaran dokar zabe idan har Majalissar Dokoki ta Tarayya ta yi wasu gyare-gyare.
Shugaban ya bayyana cewa, canje-canjen da za ai su kunshi bayar da dama ga!-->!-->!-->…